"DOKAR MIKA MULKI KAWAI 'YAN SIYASARMU SUKA SANI..." - Mal. Salisu Ibrahim #Shorts #disabilityrights
リアクション
2026年07月30日
Shin kun taɓa lura cewa 'yan siyasar mu sun fi mayar da hankali kan dokokin raba madafun iko fiye da kula da haƙƙin waɗanda suka fi buƙatar kariya? 💔
A cikin wannan zazzafar tattaunawar da muka gudanar, Mal. Salisu Ibrahim ya fito da wani babban kalubale da ke damun ƙasarmu. Doka ta ce a ware kashi 5% na guraben aikin gwamnati ga masu fama da nakasa... amma shin ana yin haka? Bankunanmu, Asibitocinmu... duk an gina su ne ba tare da tunanin yadda za su shiga su fita ba. Ana yi musu kallon marasa amfani!
Duk da kasancewarsa ba ya gani, ya kafa tarihi a matsayin makaho na farko da ya fara fassara labarai kai tsaye a gidan rediyo don kawai ya zama muryar waɗanda aka dannewa haƙƙi. Mun ɗauki lokaci mun tace wannan bidiyon domin ya zama silar farkawa ga al'umma.
🗣️ MU TATTAUNA: Shin da gaske muna yi wa masu nakasa adalci a ƙasar nan? Waye ya kamata a ɗorawa alhakin wannan matsalar — Gwamnati ko Al'umma?
👇 Ku sauke ra'ayoyinku a ƙasa!
🔄 Ku yi SHARE don wannan saƙon ya isa ga masu faɗa a ji!
#DRTVNigeria #KadunaUpdates #DisabilityRights #Arewa #SiyasarNajeriya #Hausa